ⓂAL'ADAN MATAN DUNIYA 01 ⓂMata kamar yanda muka sani ne jikin mace yana samun canji lokacin al'ada. Kamar qarin sha'awa, kasala, ciwon gabobi, cikowan qirji, kumburin ciki, atini dss. Wanda wasu suna shan wuyan sa wasu kuma basa sha, wato kowa da nata. Amma wasu suna samun matsala ne saboda r
MAGANIN CIWON MARA LOKACIN AL'ADA : Ciwon mara lokacin Al'ada, abu ne dake damun Mata da yawa. Amma ga wasu fa'idodi nan ku jarraba. In sha Allahu za'a samu dacewa. 1. A samu Tsohuwar Tsamiya a jika aruwa tare da bushashiyar gauta arika shan ruwan tun kwana biyu kafin zuwa haila, ha
MATSALAR CIWON SANYI GA MACE © GIDAN AURE Ana samun tafarnuwa abare ta sai a dauki daya Ayi matsi da ita a gaba. Idan an wayi gari asamu garin HULBA a tafasata sai mace ta zauna cikin ruwan idan ya dan huce . Ayi haka har kimanin kwana 7 amma shi na tafarnuwa za ' a yi ko sau 2 ko 3 ya isa
ABIN DA YA KAMATA KINA YI TUN KAFIN KIYI AURE ❑ ABIN DA YA KAMATA KINA YI TUN KAFIN KI YI AURE SHINE ❑ ╬══╬══╬══╬══╬══╬══╬ ana so mace ta ringa gyara kanta tun tana gidan iyayenta ba sai tayi aure ko kuma ta zo yin aure kafin ta Fara gyara kanta ba . wasu da yawan yan' mata sai kaga s
●●●MENENE SIRRIN ?●●● Yar’uwa sirri abune muhimmi a zamantakewar ta aure, ke dai kula da kanki da gyara jikinki a koda yaushe (エ) nono (エ) zuma (エ) dabino Da farko ki samu dabino mai kyau sai ki cire kwallon, sai ki sa dabino a cikin nonon ki bar shi ya jiku sai ki markada
ZAN IYA AURAN WACCE NA YI ZAMAN DADIRO DA ITA? Tambaya: As SALAMUN alaikum, Malamai ya halarta musulmi ya musuluntar da matar da yayi zaman daduro da ita bayan hakan ya aure ta, limanmin da ya goyi bayan hakan yayi daide? Please is very important" Amsa: Wa'ala
*SIRRIN KWANCIYAR AURE* BAYANIN SUCKING Yau xamuyi bayani ne akan yadda ake tsotsan axxakari da farji, ana samun ma'aurata dayawa da suke cikin duhun kai akan wannan bangaren wasu basayi wasu sunayi ne kawai batare da ilimin abinba, kuma ba tare dasun san sirrin dake cikin
*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da ya
Copyright by *Gidan Aure shafi na daya A Arewa* Copyright by *Gidan Aure shafi na daya A Arewa* 聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽*1 to 5* 聽聽聽聽聽Sauri sauri, gudu gudu haka take hada tafiyar tata cike da farinciki, kanta dauke da qaton faranta na shinkafar datake saidawa, burinta ta isa gida t
 Copyright by *Gidan Aure shafi na daya A Arewa* Matar sojaa Tuluka tuluka babbar doya ……tuluka tuluka babbar doya yara wasu yara su uku zasukai kamani shekara shabiyar15 suna tika uban gudu suna kuma ihu suna cewa tuluka tuluka babban doyan …….chan na hango wata yarinya itamadai
DRAMA KOREA TERBARU

aplikasi youtube downloader