ABIN DA YA KAMATA KINA YI TUN KAFIN KIYI AURE

07 Jul 2018 - 10:32 0 Komentar
ABIN DA YA KAMATA KINA YI TUN KAFIN KIYI AURE

❑ ABIN DA YA KAMATA KINA YI TUN KAFIN KI YI AURE SHINE ❑
╬══╬══╬══╬══╬══╬══╬
ana so mace ta ringa gyara kanta tun tana gidan iyayenta ba sai tayi aure ko kuma ta zo yin aure kafin ta Fara gyara kanta ba .

wasu da yawan yan' mata sai kaga suna yin abin har yana gona da iri.


✎ TSARKI DA RUWAN DUMI :
tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake yi ba wajen gyaran ( farji ) Mata Ku kiyaye tsarki da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma mace ba .
✎. ■ ・ GANYEN MAGARYA : ・■

ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara ( farji ) yake yi ba .✎. ✿ ・ ZUMA : ・✿


ana so mace ta ringa shan Zuma cokali daya (1 ) da safe daya (1 ) da daddare 1 wannan yana taimakawa wajen dawo miki da ni ' iman ki da ya tafi yayin da kike jinin al ' ada .
❑ SHAN ZUMA ❑


ana so macen da take cikin jinin al ' ada ta rinka shan zuma cokali uku (3 ) kullum da safe har tsawon kwanaki da zata gama al ' ada .MAN HABBATUSSAUDA :

zaki sami man habbatussauda shima ki rinka sha kina shafawa a ( farji )
KANKANA DA MADARA :

Ana so mace ta rinka shan kankana da madara a ko wane lokaci da ta gama al ' adarta.

KANKANA DA CUCUMBER :

zaki yanka kankana da cucumber sai ki hade su kiyi blanding ki rinka sha a duk lokacin da kika sami Hali.
© GIDAN AURE

WATSAPP GROUP OR CALL: 08107426891

EMAIL : GIDANAURE@GMAIL.COM

Eza Controller

 • Sunting
 • Hapus
 • Komentar

  0 Tanggapan dari "ABIN DA YA KAMATA KINA YI TUN KAFIN KIYI AURE"

  Komentar baru  Please refresh...

  Smiley
  DRAMA KOREA TERBARU

  aplikasi youtube downloader