Menampilkan posting dalam "Gyaran fata".

HASKEN FATA

10 Mar 2018 - 01:18 0 Komentar
HASKEN FATA domin fatarki tayi haske da kyau to sai ki yi kokarin hada wannan sirrin kamar haka: Da farko zaki samu bawon lemon Zaki sai ki shanya shi ya bushe, idan ya bushe to sai ki nika shi ko ki daka shi Yayi lukwi laushi, to sai ki samu madarar shanu sai ki kwaba shi sannan sai ki
Sabulun gyaran fata,salaushinsa dakuma maganin tabo Kisamu sabulun salo,wato ghana soap,kisami madara,leman tsami dakuma kurkur da haska amarya,kisamu sabulun broonze bashida tsada ana saidashi a irinsu sahad,departmental stores haka saikuyi kokari kunemi sabulun caramel shima duk
Barkanmu da sake saduwa da ku a wannan fili na kwalliya. Madara na dauke da sinadaren da ke saurin gyara fata. Yawan bai wa yara madara na dada kaifin basira ga yaro. Bayan haka, shan madara na sanya fata sulbi da laushe da kuma kare fata daga gautsi. • A sami madara sannan a kwaba ayaba.
Kurajen fuska ko pimples a turance wasu kuraje ne da suka fi fitowa a fuska musamman idan mutum yana ta’ammali da mayuka iri-iri ba tare da kula da man daya dace da fatar fuskar ba. Matsalar kurajen fuska tafi shafar Mata musamman matasa inda za’a ga wasu matan har nikab suke sanyawa a fusko
•••• GYARAN FATA LOKACIN SANYI Kamar yadda mutane maza da mata suke fama da bushewar fata ayi ta faman sauya kalolin mayuka, cream, lotion,oil amma wasu basu fatar su bata yin dai-dai sai sanyi ya wuce! anan za a fara ganin wasu sunyi duhu wasu kuma adinga ganin kazantarsu, a fili. menene mafita
・ Gyaran Tafin Kafa・ ‘Yan’uwana mata yanzu zan yi bayyani ne a kan yanda za mu kula da tafin kafanmu, ba ku b a zuwa wajen wanke kafa, kawai za ku yi amfani da wannan hadin kuma za ku ga abin mamaki. Ga ababen da za ku tanada: 1. Man shanu 2. Man kwakwa 3. Man ridi 4. Man alayyadi Zaku ha

GYARAN FUSKA

06 Nov 2017 - 03:08 0 Komentar
GYARAN FUSKA; 1) kwai 2) xuma 3) yoghurt. ki sami kwanki danye ki fasa ki cire yellow din,da farin ruwan xa kiyi amfani, sannan ki xuba xuma cokali daya a kan ruwan kwai guda daya ki saka yoghurt ki juya sosai, sai ki shafa a fuskarki, sannan ki turara fuskar da ruwan xafi ko da garwashi x
Mata da yawa na fama da kurajen ‘pimples’ sun kuma rasa yadda za su rabu da su, hakan yakan sanya su cikin tsomomuwa, su kuma rasa inda za su sa kansu, saboda haka ne muka yi miki guzurin wadansu hanyoyi da za su taimaka wajen rabuwa da kurajen. - Da farko ana so awa biyu ko uku kafin ki kwa
Shafe-shafe yana da illoli masu tarin yawa musamman ga ’ya mace. Na farko yakan canja wa mace launin fatarta. Fatar da ba a yi wa shafe-shafe ba ita take ba da kariya daga cututtuka da sauran kwayoyin da suke yi wa fata barazana. Fata ta asali na ba mace garkuwa daga zafin rana. Bayan mac
GYARAN JIKINMU TA KO INA YADDA ZAKI DINGA KYALLI, SANTSI, KAMSHI, MAGANIN KURAJE {DA SABULU} ✿✿ GYARAN FATA DA JIKI HADIN SABILU✿✿ dole maigida ko saurayi yai tabinki zai-zai to yaga kin yi kyau. ke dai yi wanka da SABULUN BITA ZAI-ZAI ➜ dudu osun ➜ dettol ➜ sabulun Gh
DRAMA KOREA TERBARU

aplikasi youtube downloader