Menampilkan posting dalam "Gyaran Gashi".

YADDA AKE HADA MAN GASHI ABIN BUKATA: 1 . Ap Oil 2 . Man Shafawa Yadda Zaka/ ki Hada Asamu Manshafawa mafi kankanta wato mai araha sai a juye kwalbar ap oil gaba daya sai asami wani abu a juya sosai sai a rufe bakin tsawon minti biyu { 2 } ko uku { 3 } shikenan ya hadu. DOKOK
KARIN GASHI YAYI TSAYI SANNAN KUMA YAYI YAWA GAMI DA BAKI. ABIN BUKATA 1 . Kwai Danye. 2 . Roba mai Kyau mai dan fadi YADA ZAKIYI : Kisamu wannan kwan naki saiki dauko wannan roba taki saki fasa wannan kwan saiki cire kwaiduwar kwan ma ' an wannan yallon abin na ciki ki ajiye ge
HANYOYI 3 DA ZA KI BI DOMIN MAGANCE BUSHEWAR GASHIN KA “Kwalliya ba ta cika sai da kai gyararre . Duk irin jan baki da hodar da za ki shafa , da jagira da zizaren da za ki saka ko ki goga, in har gashin kanki ba a gyare yake ba , to, fa har yanzu da sauran kwalliya” ‘Yan uwana mat

ZUBAR GASHI

26 Feb 2017 - 08:04 0 Komentar
ZUBAR GASHI MATA ◈◈ ・ ZUBAR GASHI ℳATA ・◈◈ Sai ki samu sim - sim da jir - jir kamar cokali goma(10 ) ko sama da haka , sai ki hadasu da man habba karamar kwaiba sai ki rinka shafawa safe da yamma. ⇲ ☏℡ 08107426891 ⇲ © ■ GIDAN ✭✭ AURE ✭✭ ■ ⇲ EMAIL : WWW. GIDANAURE @GMAIL .
DRAMA KOREA TERBARU

aplikasi youtube downloader