Menampilkan posting dalam "Gyaran Nono".

GYARAN NONO SU TSAYA SU CIKO A daka 'ya'yan hulba su zama gari,a tafasa garin hulban agasa nonuwan ashafe su da man hulba asa brazia mai kama jiki, (2)a zubawa garin 'ya'zan hulba akofi azuba tafashashshen ruwan zafi kadan akwaba yayi kauri abarshi awa1 idan za'a kwanta bacci ashafawa
wannan hadin yana karawa mace girman nono kuma sam ba ya faduwa. Ko da a ce tana shayarwa ne idan har tana amfani da wannan hadin sai dai mu ce Allah san barka. Uwargida, ki nemi wadannan kayayyakin: 1). Farar shinkafa 2). Garin Alkama 3). Garin habbatus sauda 4). Garin Ayaba (Plan
Gyaran nono awajen kowacce mace kashi ukune. 1 akwai nononda ya kwanta akeso su tashi su tsaya 2 akwai kanana anaso su kara girma 3 akwai kuma Wanda girma sukayi da yawa anaso arageso Kuma yanzu zanyi miki bayani akan tsayuwar nono da kuma girmansa. MENENE YAKESA NONO YA KWANTA? 1
Tabbas iyaye diyawa sunayin kurakurai da dama wajen shayar da yaro, ga kadan daga ciki : 1- Rashin barin bakin Nono yashiga bakin yaro gabaki daya. Amfiso idan za ashayar da yaro nono , bakin nono wajen bakinnan duk yashiga bakin yaro, Sabida idan baishiga bakinsa sosai ba, yana shan iska

GYARAN NONO

17 Nov 2017 - 01:44 0 Komentar
GYARAN NONO YAR UWA Nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu wannan hadin zaisa su ciko idan sun yamushe zasu tsaya su cika suyi bubul bubul suyi kyau ki
MENENE YAKESA NONO YA KWANTA ? akwai yawan tsalle. akwai yawan kamasu. wani kuma nonon haka yake yanada tsayi dama dole yayi saurin kwanciya. sai kuma shekaru 30 zuwa sama MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA ? * akwai halitta wata dama haka Allah yayita nononta kanana. *
HADI MAI KARA GIRMAN BREAST nonon saniya cukwi murfi uku(mai fadin faranti 3) garin alkama. Garin aya Ki hadasu guri daya a rika damawa da madara peak ana sha sannan kina rika gasa su da hulba ______________________________ GIDANA AURE
SAURIN KWANCIYAR NONO Kina budurwa kinaso kada nononki ya zuba kafin aurenki ki daina saka damanmu kaya kuma babu brz ko kirinka tsalle da sauransu kuma ki daina kwanciya rub da ciki ko kirinka daga zani sama kina damesu kuma rashin shan kayan marmari da rashin saka brz suma suna kawo s

GYARAN NONO

19 Apr 2017 - 02:01 0 Komentar
GYARAN NONO YAR UWA Nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu wannan hadin zaisa su ciko idan sun yamushe zasu tsaya su cika suyi bubul bubul suyi kyau. Ki sam

GYARAN NONO

03 Mar 2017 - 18:33 0 Komentar
✜✜✜✜✜✜✜✜✜✜✜✜✜✜ ✜✜✜✜✜✜✜✜ ↴↴↴ ✥ GYARAN NONO ✥ idan muka ce gyaran nono akasari ba kowace mace zata gane me muke nufi ba saboda basu damu da gyarawaba. alhali kuma rashin gyaran ba karamar illa yake yi masuba Amma su basu San hakanba. to gaskiya yana da matukar muhimmanci da tasiri ga mace
DRAMA KOREA TERBARU

aplikasi youtube downloader