Menampilkan posting dalam "Nasiha".

MENENE AZUMI

19 May 2018 - 12:11 0 Komentar
MENE NE AZUMI?? 1. AZUMI A LUGGA:-Shine kamewa 2. ASHARI'ANCE:- Shine kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada. RUKUNAN AZUMI 1. Yin niyya 2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali 3. Zamani (lokachin yin azum

SHAWARATA A GAREKI

15 Dec 2017 - 21:55 0 Komentar
SHAWARA TA A GARE KI! Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu. Ina Fatar Wannan Sakon zai isa gareki a duk inda kike. Yake 'Yar Uwa ta, Kada Ki yarda baqin ciki ko tashin hankalin rayuwa su dagula miki tunanin ki ko tsarin rayuwar ki. Kada ki yarda Talauci ko rashin samun abinda kike fa
YADDA AKE WANKAN JANABA, HAILA, BIKI DA DAI SAURAN SU. Daga Marigayi Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano. Wankan Janaba yana da siffa guda biyu: Akwai 'siffatul ijza' (ta wadatar), kuma wacce ake kira 'siffatu kamal' (ta kamala). Wankan Janaba a siffar sa ta kamala shi ne: Idan kazo zaka yi ko za
FA'IDODIN DA SUKE CIKIN YIN AURE ************************************* Fa'idodin da suke cikin aure ba zasu Kididdigu ba. Amma ga wasu ka'dan daga ciki zamu lissafo kamar haka: 1. Yin aure biyayya ne ga Umurnin Allah da Manzonsa. 2. Yin aure yana sanya Manzon Allah (S.A.W) farin ciki arana
SHAWARAR DA ANNABI YA BAMU GAME DA AURAN MACE TA GARI ```Annabi (s.a.w) yace ana auren mace saboda abubuwa guda hudu:. 1-saboda dukiyarta 2-saboda kyawunta 3-saboda danginta ko nasabarta 4-saboda addininta Daga karshe sai annabi muhammad (s.a.w) ya bamu shwara ka auri ma aboc

MUHIMMANCIN HIJJAB

04 Mar 2017 - 16:47 0 Komentar
Muhimmanci Hijab 1. Bin umurnin Allah da Annabi 2. Kariya daga fitina 3. Alama ce ta tsarkin zuciya 4. Kyakkyawan xabi'a ce 5. Alamar mumina ce 6. Yankewa daga hanyar Shaixan 7. Kare kunya 8. Garkuwa daga faxawa cikin halaka 9. Sutura ce daga al'aura 10. Kariya
DRAMA KOREA TERBARU

aplikasi youtube downloader