Menampilkan posting dalam "Sirrin Rike Miji".

IDAN KIN HAIHU sai ki Fara shirya jikinki don tarbar maigida, don in dai lafiya kika haihu Daga lokacin Zaki tsinci kanki cikin kuzari. Duk wanda ya ganki zai ganki tas kamar ba ki haihu ba. Don haka tunda tafiyar ta samu sai a Fara shirya jiki, Kiyi kokarin a dafa miki kaza irin ta masu jego ki
Gawani dan sirrin mallakan miji ba boka ba malam yar uwa gwada kigani Da farko ki kasance maihakuri da juriya na 2 ki xama me kauda kai ga Abin hannunsa sannan kullum ki kasance da gode masa ko ya miki ko be miki ba ki kasance me yawan karanta Alqur an ki kasance cikin tsafta Gidanki ko ina
❀ MAKALE MATA ❀ Wannan hadin shine ake kira makale mata: • aya • waken suya • kwakwa • dabino • madarar ruwa zuma Ki hade su guri daya ki markada sai ki tace ki zuba zuma da madarar ruwa ki rinka sha ke da kanki zakiji tun daga lokacin da kika fara sha.
MATAKAN MALLAKAR MIJI SHEIKH JA'AFAR MAHMOUD ADAM (Fitowa na (001) Ku sani cewa ita rayuwa ta auratayya, rayuwa ce wadda take ibada, wani fanni ne mai zaman kansa wanda ake bukatar ma'aurata su kasance sun kware a cikinsa, domin su gudanar da shi bisa ga tsari. Mu sani rayuwa ta au
ABUBUWA 12 Wadanda Duk Mater Da Ta Rike Su Za Ta Samu Alkhairi A Rayuwarta Ta Aure: 1 - Ki Zama Kamar Baiwa Ga Mijinki, Sai Shi Ma Ya Zama Kamar Bawa A Gare Ki. 2 - Kada Ki Nisance Shi; Sai Ya Manta Da ke. 3 - Ki Kiyaye Masa Hancinsa, Jinsa, Da Ganinsa; Kada Ya Shaqi Wani Abu Daga Gare Ki Sa
LALLE Yar’uwata ki sani lalle kwalliyace ga duk ya mace kuma mace idan ta bar hannunta ko kafarta ba lalle to ba’a iya banbance ta da namiji. Kuma kowace irin kalan lalle da mata sukeyi kema kiyi da zaran ya goge sa ki biyoshi da wani kala domin cika siffarki ta ya mace. BANGAREN ADO
Nasan zakuyi mamakin jinwannan maganar, to ba abin mamaki bane, falala ce da mutane suke yin sake da ita, kumasuke amfani da ita a wurin da bai dace ba. An karbo daga Abu Said al Khudri (RA) ya ce: Manzon Allah (SAW) yace: "Idan mutum ya dubi matarsa, itama ta kalle shi, sai Allah Ya dubesu
Yadda zaki mallake zuciyar mijinki! 1. Ki riqa yi masa halin mata, wato irinsu kisisina, shagwaba dss, don namiji baya son mai halin maza ta zama matarsa. 2. Ki zamo mai iya kwalliya. Idan kin kasance mai zaman gida ce to kici ado ko da kuwa baza ki fita ko zuwa ko ina ba. 3. Kada ki fara lis
Lakanin Zama Da Miji!... Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh; Barkanmu da sake haduwa cikin wannan fili. Ga ci gaban bayani ga uwargida kan yadda za ta more zama da maigidanta. Da fatan Allah Ya sa bayanin ya amfanar da masu bukatarsa, amin. Yadda Za ki Zauna Da Mijinki: A cikin Aya
✿MALLAKAR MIJI CIKIN SAUKI✿ ♡ KWALLIYA Yar’uwa ki kasance mai kwalliya da karairaya ga mijinki, domin wadannan abubuwan ba karamin Jan hankali miji suke ba. Kada ki bar jikinki busu-busu kamar an tono ki daga rami, ki kasance mai kwalliya tamkar ❀ flower mai furanni iri-iri to wanna
DRAMA KOREA TERBARU

aplikasi youtube downloader