MATSALAR CIWON SANYI GA MACE

21 Jul 2018 - 11:13 0 Komentar
MATSALAR CIWON SANYI GA MACE

© GIDAN AURE

Ana samun tafarnuwa abare ta sai a dauki daya Ayi matsi da ita a gaba.
Idan an wayi gari asamu garin HULBA a tafasata sai mace ta zauna cikin ruwan idan ya dan huce .
Ayi haka har kimanin kwana 7 amma shi na tafarnuwa za ' a yi ko sau 2 ko 3 ya isa 2 Dangane da magance ciwon sanyi asamu
❍ hulba
❍ bagaruwa
❍ man habbatussauda
* Yadda za ' a yi abine a hada bagaruwa da hulba a tafasasu sai idan ya dan huce sai azauna ciki sannan kuma ashafa man habbatussauda kamar yadda za ' ayi matsi insha Allah yazo daya daga cikin wadannan magunguna da akayi amfani dashi zai magance matsalar ciwon sanyi sannan kowane yana Kara dawwamar da ni ' ima ga mace in kuma akwai zai karasa wasu nau ' in na magance matsala rashin sha' awa da kuma karawa mace ni ' ima shine asamu NONON RAKUMI DA GARIN RIDI a hadasu guri daya a rinka sha 6
┣❒ ▔▔▔▔▔ GIDAN AURE▔▔▔▔▔▔▔▔▔▔▔▔ ❒┫

Eza Controller

 • Sunting
 • Hapus
 • Komentar

  0 Tanggapan dari "MATSALAR CIWON SANYI GA MACE"

  Komentar baru  Please refresh...

  Smiley
  DRAMA KOREA TERBARU

  aplikasi youtube downloader