MENENE SIRRIN ?

04 Jul 2018 - 09:27 0 Komentar
●●●MENENE SIRRIN ?●●●

Yar’uwa sirri abune muhimmi a zamantakewar ta aure, ke dai kula da kanki da gyara jikinki a koda yaushe(エ) nono

(エ) zuma

(エ) dabino


Da farko ki samu dabino mai kyau sai ki cire kwallon, sai ki sa dabino a cikin nonon ki bar shi ya jiku sai ki markada shi, sannan ki kawo zumarki mai kyau ki zuba a ciki sai ki rikka shan kofi daya da safe da yamma zuwa kwana bakwai to hakika yar’uwa Zaki ga yadda Zaki rikka naso na ni’ima a jikinki.
▼▼▼▼▼▼▼▼▼▼▼▼▼
© GIDAN AURE

www.Gidanaure.tk

Email: Gidanaure@gmail.com

Eza Controller

 • Sunting
 • Hapus
 • Komentar

  0 Tanggapan dari "MENENE SIRRIN ?"

  Komentar baru  Please refresh...

  Smiley
  DRAMA KOREA TERBARU

  aplikasi youtube downloader