ZAN IYA AURE WACCE MUKAI ZAMAN DADIRO DA ITA ?

04 Jul 2018 - 09:25 0 Komentar
ZAN IYA AURAN WACCE NA YI ZAMAN DADIRO DA ITA? Tambaya: As SALAMUN alaikum, Malamai ya halarta musulmi ya musuluntar da matar da yayi zaman daduro da ita bayan hakan ya aure ta, limanmin da ya goyi bayan hakan yayi daide? Please is very important" Amsa: Wa'alaikum as salam, ya halatta sabida babu alaka tsakanin dadironsu da auransu bayan ta musulunta Mutukar sun tuba, saboda musulunci yana rusa abin da ya gabace shi na zunubi kamar yadda ya tabbata a hadisin Amru bn Al'ass. Idan musulmi ya yi zina ya tuba, to Allah yana gafarta d├╝kkan zunuban da suke hakkinsa ne, kamar yadda aya ta:53 a suratu Zumar ta tabbatar hakan Allah ne mafi Sani.

Eza Controller

 • Sunting
 • Hapus
 • Komentar

  0 Tanggapan dari "ZAN IYA AURE WACCE MUKAI ZAMAN DADIRO DA ITA ?"

  Komentar baru  Please refresh...

  Smiley
  DRAMA KOREA TERBARU

  aplikasi youtube downloader